Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi、Hausawa、
Wanna application mai suna Guzirin Alkiyama-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Guzirin Alkiyama da kuma alamomin tashin Alkiyama。
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin。 Wa'azi biyun farko baya bukatarインターネットkafin a yi sauraro、sai dai akwaiボーナストラック(wa'azi)guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi playing。
Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa、ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search dn ganin kundin。
Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app、to ya tuntube ni ta email address dina da na bayar a kasan wannan rubutu、zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku。
kar ku manta kuyiレーティングアプリのダマサウランドンカラマナクワリングウィワ。なごで